iqna

IQNA

mai magana da yawun kungiyar
Tehran (IQNA) dubban yahudawan Sahyuniya sun gudanar da jerin gwano a biranan Tel Aviv da Quds domin neman a hukunta Netanyahu.
Lambar Labari: 3486013    Ranar Watsawa : 2021/06/15

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta gargadi Isra’ila dangane da ci gaba da keta alfamar masallacin Aqsa da kuma muzguna wa Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485945    Ranar Watsawa : 2021/05/24